Hukumar hisbah a jihar kano ta tsayardw matsayarta akan LGBTQ Da Samoa Deal

Posted by

Hukumar hisbah a jihar kano ta tsayardw matsayarta akan LGBTQ Da Samoa Deal

Gwamnatin jihar kano a qarkashin mai girma gwamman Abba Kabir Yusuf ta tabbatar da hana ayyukan madigo da luwadi a fadin jihar kamar yadda yake a  cikin tsarin dokar jihar.

Haka zalika itama hukumar Hisbah  ta tabbatar da haramcin ayyukan yan madigon da luwadi kamar yadda shugaban hukumar Hisbah na jihar ya bayyana,  wato Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana acikin wani faifan bidiyo dazaku gani acikin wannan rubutu.

Ga bayyanin ku saurara

Video Credit: DCL Hausa

Me zaku iyacewa dangane da wannan yarjejniyar ta samoa da gwamnatin tarayya ta rattabawa hannu da ake zargin zata baiwa ‘yan madigo da luwadi damar yin abinsu dakuma yin auren jinsi?

muhadu daku a comment section allah yasa mu dace amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *