Ana cigaba da Shirye shiryen Addu’ar Alkunutu

Posted by

Ana cigaba da Shirye shiryen Addu’ar Alkunutu

Munsamu rahoton Mazabar Gama tayi fice ne sunanta ya fito fili a daukacin Kano dama Najeriya a shekarar da aka yi

‘Inconclusive’ a zaben jihar Kano, lokacin da tsohon gwamnan Kano Umar Ganduje yayi nasara kan gwamna mai ci a yanzu wanda wanda da farko ake yi wa kalon samun nasara amma reshe ya juye da mujiya.

Tun a wannan lokaci na inconclusive garin Gama yayi fice, sai dai a yanzu ma a wannan lokaci ga duk alamu mutanen garin na kokarin sake fito da sunan garin ta fuskar addu’ar Alkunutu.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *