- Advertisement -

Dan Bello yasake tona asirin Apc yanda sunka Kawowa Jahar Talauci

Dan Bello yasake tona asirin Apc yanda sunka Kawowa Jahar Talauci

Dan Bello Yasaki Next level Videon yanda Apc a jihar kano ke sace kudin jihar asiri ya tonu

Bello galadanci wanda akafi sani Da Dan Bello a kafafen sada zumunta ya sake saki wani bidiyon yanda tsohuwa gwamnatin apc ta jihar kano ta dinga wadaqa da kudin talakawa ta gefen matar tsohon gwamnan jahar wato. Dr Abdullahi Umar Ganduje

wannan yazo ne bayan gwamnatin jihar tace shi Dan Bello da abokanshi wajen wayewa talakawa kai akan badaqalar da ake masu da dukiyoyi  wato Bulama Bukatir, Jafar Jafar, da Shi Dan Bello.

 

inda dan bello yabaiwa gwamnatin awannni 48 domin su janye kalamansu akansu inko ba haka ba zai  tona asirinsu,  wani mai kishin jamiar ya baiwa dan hello haquri saidai ba wannan shi dan bello yakeso ba.

duk wannnan taqaddamar tana zuwa ne bayan dan bello ya tonawa Shugaban Kasa Asiri yanda yake  badaqalar man fetur a malta dakuma yanda shi dan Bello ya tonawa Tsohon Commissioner na Local Government din Kano kuma mataimakin dan takarar gwamnan jihar a qarqashin jam iyar Apc wayo Murtala Sulen Garo.

inda yake amsar naira miliyon 5 ako wacce local government din jihar a duk wata da sunan siyan mai na matatun ruwan su a qar qashin wasu kamfanunwanshi guda 2.

Kada na cikaku da surutu ga dai videon Yanda aka dinga Badaqala Da Asusun Matar Tsohon Gwamnan Kamar Yanda Dan Bello Ya Bayyana

Leave a Comment