Hukumar hisbah a jihar kano ta tsayardw matsayarta akan LGBTQ Da Samoa Deal
Hukumar hisbah a jihar kano ta tsayardw matsayarta akan LGBTQ Da Samoa Deal Gwamnatin jihar kano a qarkashin mai girma gwamman Abba Kabir Yusuf ta tabbatar da hana ayyukan madigo da luwadi a fadin jihar kamar yadda yake a cikin tsarin dokar jihar. Haka zalika itama hukumar Hisbah ta tabbatar da haramcin ayyukan yan madigon … Read more